Tanda

Tanda
Wikimedia disambiguation page (en) Fassara

Tanda: Wani nau’in abun toya abici ne da ta samo asali tun iyaye da kakanni, musamman a ƙasar Hausa anayinta da yumɓu ko kuma da ƙasa. Ko da yake yanzu akwai ta zamani kama daga wadda maƙera keyi da kuma waɗanda kamfanoni keyi.[1]

Amfanin Tanda

Ana amfani da Tanda wajen toya waina da dai sauran su, amma anfi yin amfani da ita wajen toya waina. Anan ƙasa hoton wata Tanda ce irin ta gargajiya (tanda ƙasa)

wannan hoton wata tanda ce da aka ɗauka a lokacin da ake toya waina a wani ƙauyen jihar Neja Pandogari
Tandar toya waina akan Murphy
Tanda ƙasa wadda ba'a fara amfani da ita ba

Manazarta

  1. "Tanda/Tandu". Ƙamushausa.com.ng. Retrieved 14 October 2021.