The Originals (fim)

The Originals (fim)
Asali
Lokacin bugawa 2017
Asalin suna الأصليين
Asalin harshe Larabci
Ƙasar asali Misra
Characteristics
Genre (en) Fassara thriller film (en) Fassara, mystery film (en) Fassara da drama film (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Marwan Hamed
Marubin wasannin kwaykwayo Ahmed Mourad (en) Fassara
External links

The Originals ( Larabci: الأصليين‎ , fassara. Al Aslyeen) fim ne na wasan kwaikwayo na asiri na ƙasar Masar na shekarar 2017 wanda Marwan Hamed ya bada Umarni.[1][2]

Yan wasan shirin

  • Maged El Kedwany a matsayin Sameer 'Aliwah
  • Khaled El Sawy a matsayin Rusdy Abaza
  • Menna Shalabi a matsayin Thoraya Galal
  • Kenda Aloush a matsayin Mahitab
  • Mohammed Mamduh

Duba kuma

  • Cinema na Misira
  • Jerin fina-finan Masar
  • Jerin fina-finan Masar na 2010s
  • Jerin fina-finan Masar na 2017

Nassoshi

  1. "Official Trailer of the New Film The Originals by Marwan Hamed Is Released". Mad Solutions.
  2. "THE ORIGINALS". Fantastic Fest. Archived from the original on 2019-08-20. Retrieved 2024-02-15.

Hanyoyin haɗi na waje