Thomas Sankara

Thomas Sankara
5. Shugaban ƙasar Burkina Faso

4 ga Augusta, 1983 - 15 Oktoba 1987
Saye Zerbo (mul) Fassara - Blaise Compaoré
5. Prime Minister of Burkina Faso (en) Fassara

10 ga Janairu, 1983 - 17 Mayu 1983
Saye Zerbo (mul) Fassara - Youssouf Ouédraogo (mul) Fassara
Rayuwa
Cikakken suna Thomas Isidore Noël Sankara
Haihuwa Yako (en) Fassara, 21 Disamba 1949
ƙasa Republic of Upper Volta (en) Fassara
Burkina Faso
Mutuwa Ouagadougou, 15 Oktoba 1987
Makwanci Ouagadougou
Yanayin mutuwa  (gunshot wound (en) Fassara)
Ƴan uwa
Abokiyar zama Mariam Sankara (en) Fassara  1987)
Karatu
Makaranta Prytanée militaire de Kadiogo (en) Fassara
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, hafsa, statesperson (en) Fassara da Soja
Muhimman ayyuka Une Seule Nuit (en) Fassara
Kyaututtuka
Kayan kida Jita
Aikin soja
Fannin soja Army of Burkina Faso (en) Fassara
Digiri captain (en) Fassara
Ya faɗaci Agacher Strip War (en) Fassara
Imani
Addini Katolika
IMDb nm5174887
thomassankara.net
Shugaban juyin mulki ƙasar Burkina faso thomas sankara

Thomas Isidore Noël Sankara

An haifi Thomas Isidore Noel Sankara a ranar (22 )ga watan Disamban shekarar (1949) zuwa (15 ) ga watan Oktoba, (1987). Shine shugaban juyin-juya hali na ƙasar Burkina Faso, daga shekarar (1983) zuwa (1987). Babban ɗan kishin Afrika ne, sannan kuma masoyansa na kallon sa a matsayin wata alama ta juyin-juya-hali.

Aikin Soja

Bayan horon aikin soji a makarantar Sakandire a shekarar (1966), Sankara ya fara aikin soja ya ɗan shekara 19. Bayan shekara ɗaya an tura shi zuwa Madagascar don horon hafsin soja Antsirabe.

Aikin Gwamnati

An naɗa Sankara a matsayin ministan bayanai a lokacin mulkin soji a gwamnatin Saye Zerbo a watan Satumba (1981).[25] Sankara ya bambanta kan shi da sauran mutanen gwamnati, ta hanyar tuƙa kanshi a keke kullum maimakon tuka mota.Magabatar shi suna dakile ƴan jarida da jaridu,amma Sankara yana kwadaitar da, Sankara yana karfafa aikin jarida na bincike ya baiwa kafafen yada labarai damar buga duk abin da suka samu.

[1][2][3][4]

Manazarta

  1. . Burkina Faso Salutes "Africa's Che" Thomas Sankara by Mathieu Bonkoungou, Reuters, 17 October 2007.
  2. Thomas Sankara Speaks: the Burkina Faso Revolution: 1983–87, by Thomas Sankara, edited by Michel Prairie; Pathfinder, 2007, pg 11
  3. "Thomas Sankara, Africa's Che Guevara" by Radio Netherlands Worldwide, 15 October 2007.
  4. "Africa's Che Guevara" by Sarah in Burkina Faso.