Toronto
|
City of Toronto (en) Toronto (en) | |||||
|
|||||
|
| |||||
|
| |||||
| Kirari | «Diversity Our Strength» | ||||
| Suna saboda |
Fort Rouillé (en) | ||||
| Wuri | |||||
| |||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Kanada | ||||
| Province of Canada (en) | Ontario (mul) | ||||
| Babban birnin |
Ontario (mul) | ||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 2,794,356 (2021) | ||||
| • Yawan mutane | 4,434.01 mazaunan/km² | ||||
| Labarin ƙasa | |||||
| Yawan fili | 630.21 km² | ||||
| Wuri a ina ko kusa da wace teku |
Lake Ontario (en) | ||||
| Altitude (en) | 76 m | ||||
| Sun raba iyaka da |
Regional Municipality of York (en) Regional Municipality of Durham (en) Regional Municipality of Peel (en) Vaughan (en) Mississauga Markham (en) Pickering (en) Brampton (en) | ||||
| Bayanan tarihi | |||||
| Wanda ya samar | John Graves Simcoe | ||||
| Ƙirƙira | 1750 | ||||
| Tsarin Siyasa | |||||
| Gangar majalisa |
Toronto City Council (en) | ||||
| • Mayor of Toronto (en) |
Olivia Chow (en) | ||||
| Bayanan Tuntuɓa | |||||
| Lambar aika saƙo | M | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
| Tsarin lamba ta kiran tarho | 416, 647 da 437 | ||||
| Wasu abun | |||||
|
| |||||
| Yanar gizo | toronto.ca | ||||
|
| |||||
Toronto (lafazi : /toronto/) birni ne, da ke a lardin Ontario, a ƙasar Kanada. Ita ce babban birnin lardin Ontario. Toronto tana da yawan jama'a 2,731,579 , bisa ga ƙidayar shekara 2016. An gina birnin Toronto a shekara ta 1750. Toronto na akan tafkin Ontario ne.
Hotuna
-
Dakin taro na Toronto
-
Toronto Skyline
-
Toronto skyline and waterfront
-
Loxodonta africana
-
WikiCentre island