Tsibiran Solomon
Tsibiran Solomon | |||||
---|---|---|---|---|---|
Solomon Islands (en) | |||||
|
|||||
| |||||
Take | God Save Our Solomon Islands (en) | ||||
| |||||
Kirari |
«To Lead is to Serve» «Seek the unexplored» «A fo ben, bid bont» | ||||
Suna saboda | Sulaiman | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Honiara (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 611,343 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 21.53 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Melanesia (en) | ||||
Yawan fili | 28,400 km² | ||||
Wuri mafi tsayi | Mount Popomanaseu (en) (2,335 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Pacific Ocean (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | British Solomon Islands (en) | ||||
Ƙirƙira | 1978 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa | National Parliament of Solomon Islands (en) | ||||
• monarch of the Solomon Islands (en) | Charles, Yariman Wales (8 Satumba 2022) | ||||
• Prime Minister of the Solomon Islands (en) | Jeremiah Manele (en) (2 Mayu 2024) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 1,580,303,517 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Solomon Islands dollar (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .sb (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +677 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 911 (en) , 988 (en) da 999 (en) | ||||
Lambar ƙasa | SB | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | solomons.gov.sb |
Tsibiran Solomon (da Turanci Solomon Islands) ƙasa ce, da ke a Oseaniya. Babban birnin ƙasar Tsibiran Solomon Honiara ne. Tsibiran Solomon tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 28,400. Tsibiran Solomon tana da yawan jama'a 652,857, bisa ga jimilla a shekara ta 2018. Akwai tsibirai dari tara cikin ƙasar Tsibiran Solomon. Tsibiran Solomon ta samu yancin kanta a shekara ta 1978.
Daga shekara ta 2019, gwamnan ƙasar Tsibiran Solomon Tallis Obed Moses ne. Firaministan ƙasar Tsibiran Solomon Manasseh Sogavare ne daga shekara ta 2019.
-
Bikin samun 'Yancin kan Tsibirin Solomon a ranar 7 ga Yuli 1978
-
Malaita island
-
Solomon Islands' National Parliament building, Honiara
-
Solomon Islanders at a peace protest in 2003
-
Ministry of the Interior
-
The Five Dollar Proof Coin