Wounded (2013 film)
Wounded (2013 film) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2013 |
Asalin suna | La herida |
Asalin harshe | Yaren Sifen |
Ƙasar asali | Ispaniya |
Characteristics | |
Genre (en) ![]() |
drama film (en) ![]() |
During | 98 Dakika |
Launi |
color (en) ![]() |
Direction and screenplay | |
Darekta |
Fernando Franco (en) ![]() |
Marubin wasannin kwaykwayo |
Fernando Franco (en) ![]() Enric Rufas i Bou (en) ![]() |
'yan wasa | |
Marian Álvarez (en) ![]() Rosana Pastor (en) ![]() Manolo Solo (en) ![]() Andrés Gertrúdix (en) ![]() Ramón Agirre (en) ![]() Ramón Barea (en) ![]() Luis Callejo (en) ![]() Paco Obregón (en) ![]() Nagore Aranburu (en) ![]() Josu Ormaetxe (en) ![]() | |
Samar | |
Mai tsarawa |
Koldo Zuazua (en) ![]() Roberto Butragueño (en) ![]() Manuel Calvo (en) ![]() Fernando Franco (en) ![]() Mario Madueño (en) ![]() Samuel Martínez (en) ![]() |
Production company (en) ![]() |
Kowalski Films (en) ![]() |
Editan fim |
David Pinillos (en) ![]() |
Tarihi | |
Nominations
| |
External links | |
golem.es… | |
Wounded (Rauni) shirin fim ne na wasan kwaikwayo na Mutanen Espanya wato spanish na 2013 wanda Fernando Franco ya jagoranta, wanda shi ma ya rubuta shi. Tauraruwar fim din Marian Alvarez.
Labari
Labarin ya biyo bayan wata mace mai shekaru 28 da rashin aiki a wajen aikinta, ba tare da sani ba tana fama da yanayin BPD.
Yan Wasan kwaikwayo
- Marian Álvarez a matsayin Ana[1]
- Rosana Pastor a matsayin Madre Ana
- Manolo Solo a matsayin Jaime
- Andrés Gertrúdix a matsayin Álex
- Ramón Agirre a matsayin Padre Ana
- Ramón Barea a matsayin Martín
Fitar Shirin
An nuna fim ɗin a San Sebastián International Film Festival (SSIFF) a watan Satumba na 2013. An fito da shi ta wasan kwaikwayo a Spain a ranar 4 ga Oktoba 2013.
Manazarta
Preview of references
- ↑ Holland, Jonathan (27 September 2013). "Wounded (La Herida): San Sebastian Review". The Hollywood Reporter.
- ↑ Torreiro, Mirito (4 September 2013). "La herida". Fotogramas.
- ↑ Catálogo de películas producidas o coproducidas por empresas madrileñas en 2013.