Xavi
Xavi | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Cikakken suna | Xavier Hernández Creus | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Terrassa (en) , 25 ga Janairu, 1980 (44 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Ispaniya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Ƴan uwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Ahali | Óscar Hernández Creus (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Yaren Sifen Catalan (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | association football manager (en) da ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 68 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 170 cm | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Kyaututtuka |
Xavier Hernández Creus[1] ( Catalan: [ˈƩaβi əɾˈnandəs ˈkɾɛws], Spanish: [ˈTʃaβi eɾˈnandeθ ˈkɾews] ; an hai feshi 25 ga watan Janairu shekara ta 1980), wanda aka fi sani da Xavi , ƙwararren manajan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar sifen kuma tsohon ɗan wasa wanda shine manajan kulob din Al Stars na Qatar Stars League . Anyi la'akari da ɗayan mafi kyawun 'yan wasan tsakiya na kowane lokaci, Xavi ya shahara saboda wucewarsa,da hangen nesa, da riƙe bol, da matsayinsa. [2] [3]
Xavi yakoma La Masia, makarantar matasa ta Barcelona, yana dan shekara 11, kuma ya fara buga wasan farko da Mallorca a watan Agusta na shekara ta 1998. A cikin duka, ya buga wasannin hukuma 767, tsohon rikodin kulob - wanda Lionel Messi ke rike dashi yanzu - kuma ya zira kwallaye tamanin dabiyar85. Xavi shi ne dan wasa na farko a tarihin kulob din daya buga wasannin gasar cin kofin duniya ta Turai Dari dahamsin150 da na FIFA a hade. Tare da Barcelona, Xavi ya lashe kofunan LaLiga takwas da kofin Zakarun Turai hudu. Xavi yazo na uku a Gwarzon dan kwallon duniya na shekara ta 2009, sannan yazo na uku don kyautar wanda zai gaje shi, FIFA Ballon da'Or, a shekara ta 2010, da shekara ta 2011 . A cikin shekara ta 2011, ya kasance mai tsere zuwa Lionel Messi don kyautar gwarzon UEFA na Turai . A shekara ta 2015, yabar Barcelona zuwa Al Sadd, inda ya lashe kofuna hudu kafin yayi ritaya a shekara ta 2019. Yana daya daga cikin 'yan wasan da'akayi rikodin da sukayi fitattun kwararru sama da dubu daya1,000.
Hotuna
-
Xavi
-
Xavi a kasa