Yaren Gurman

wani wuri a gurman
gurman

 

Gurmana yare ne na Kainji na kauyen Gurmana a karamar hukumar Shiroro, Jihar Neja, Najeriya . Babu masu magana da yaren sama da 2,000 zuwa 3,000 a ƙauyen Gurmana da ƙauyuka na kusa.

manazarta

Samfuri:Platoid languages