Yousaf Borahil Al-Msmare
Yousaf Borahil Al-Msmare | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1866 |
Mutuwa | 19 Disamba 1931 |
Yanayin mutuwa | kisan kai (gunshot wound (en) ) |
Sana'a | |
Sana'a | revolutionary (en) |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Yousaf Borahil Almsmare ( Larabci: يوسف بورحيل المسماري ) (A tsakanin 1866-1931), Ya kasan ce sanannen shugaban gwagwarmayar musulmin Libya ne wanda ke fada da mulkin mallakar Italia kuma mataimakin shugaban jihadin Libya bayan mutuwar Omar Al-Mokhtar . An kashe shi a wata arangama da jami'an tsaron Italiya a Libya yana da shekara 65.