Abdullah na biyu na Jordan
Abdullah na biyu na Jordan | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
7 ga Faburairu, 1999 -
24 ga Janairu, 1999 - 7 ga Faburairu, 1999
30 ga Janairu, 1962 - 1 ga Maris, 1965
| |||||||||
Rayuwa | |||||||||
Haihuwa | Amman, 30 ga Janairu, 1962 (62 shekaru) | ||||||||
ƙasa | Jordan | ||||||||
Mazauni | Raghadan Palace (en) | ||||||||
Ƴan uwa | |||||||||
Mahaifi | Hussein I of Jordan | ||||||||
Mahaifiya | Princess Muna Al-Hussein | ||||||||
Abokiyar zama | Queen Rania of Jordan (en) (1993 - | ||||||||
Yara | |||||||||
Ahali | Princess Alia bint Al-Hussein of Jordan (en) , Prince Feisal bin Al-Hussein of Jordan (en) , Gimbiya Aisha bint Hussein, Princess Zein bint Al-Hussein of Jordan (en) , Princess Haya bint Al-Hussein of Jordan (en) , Prince Ali bin Al-Hussein of Jordan (en) , Abir Muhaisen (en) , Hamza bin Husain, Prince Hashem bin Al-Hussein of Jordan (en) , Princess Iman bint Al-Hussein of Jordan (en) da Princess Raiyah bint Al-Hussein of Jordan (en) | ||||||||
Ƴan uwa |
view
| ||||||||
Yare | Hashemites (en) | ||||||||
Karatu | |||||||||
Makaranta |
Royal Military Academy Sandhurst (en) Pembroke College (en) St Edmund's School (en) Deerfield Academy (en) Walsh School of Foreign Service (en) Eaglebrook School (en) | ||||||||
Harsuna |
Larabci Turanci | ||||||||
Sana'a | |||||||||
Sana'a | sarki, ɗan siyasa, marubuci da hafsa | ||||||||
Kyaututtuka |
gani
| ||||||||
Aikin soja | |||||||||
Fannin soja | Jordanian Armed Forces (en) | ||||||||
Digiri | field marshal (en) | ||||||||
Imani | |||||||||
Addini | Mabiya Sunnah | ||||||||
IMDb | nm2291323 | ||||||||
kingabdullah.jo | |||||||||
An haifi Abdullah a ranar 30 ga watan Janairun shekara ta 1962 a asibitin Falasdinu a Al Abdali, Amman, ga Sarki Hussein da matarsa ta biyu ta Burtaniya, Gimbiya Muna Al-Hussein (an haife ta Toni Avril Gardiner). [1][2] Shi ne sunan kakan mahaifinsa, Abdullah I, wanda ya kafa Jordan na zamani.[3][4] Daular Abdullah, Hashemites, ta mallaki Makka sama da shekaru dari bakwan 700 - daga karni na goma 10 har zuwa lokacin da Gidan Saud ya ci Makka a shekara ta 1925 - kuma sun mallaki Jordan tun a shekarar 1921. [5] Hashemites sune daular da ta fi tsufa da dadewa aDuniyar Musulmi.[6] Bisa ga al'adar iyAli, Abdullah ita ce zuriyar ta arba’’in da daya 41 ta 'yar Muhammadu Fatimah da mijinta, Ali, Khalifa Rashidun ta huɗu.[1][7]
Manazarta
Preview of references
- ↑ 1.0 1.1 "His Majesty King Abdullah II ibn Al-Hussein". kingabdullah.jo. Archived from the original on 13 February 2017. Retrieved 1 February 2017.
- ↑ "Our Founder". مستشفى فلسطين – Palestine Hospital (in Turanci). Archived from the original on 16 December 2021. Retrieved 17 December 2021.
- ↑ Jawad Anani (23 November 2015). "Enacting laws". The Jordan Times. Archived from the original on 4 January 2018. Retrieved 3 January 2018.
- ↑ "Jordan profile – Leaders". BBC. 3 February 2015. Archived from the original on 22 July 2016. Retrieved 1 November 2016.
- ↑ "King Hussein is dead". CNN. 7 February 1999. Archived from the original on 1 January 2017. Retrieved 1 November 2016.
- ↑ "Profile: King Abdullah II of Jordan". themuslim500.com. 1 January 2017. Archived from the original on 18 December 2016. Retrieved 13 February 2017.
- ↑ Shlaim 2009.