Alan Ruck
![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | Cleveland, 1 ga Yuli, 1956 (68 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Harshen uwa | Turanci |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama |
Mireille Enos (en) ![]() |
Karatu | |
Makaranta |
University of Illinois Urbana–Champaign (en) ![]() Parma Senior High School (en) ![]() University of Illinois College of Fine and Applied Arts (en) ![]() |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a |
jarumi, dan wasan kwaikwayon talabijin, stage actor (en) ![]() |
IMDb | nm0001688 |
Alan Douglas Ruck (haihuwa: 1 ga Yuli 1956) dan wasan kwaikwayo ne na Amurka.
Farkon rayuwa
An haifi Ruck a Cleveland dake jahar Ohio, mahaifiyarshi malamar makaranta ce, mahaifinshi kuma yayi aiki a kamfanin magunguna.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.