Isaac Newton
![]() | |||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||||||||||
1703 - 1727 ← John Somers, 1st Baron Somers (en) ![]() ![]()
Disamba 1701 - 1702 District: Cambridge University (en) ![]()
ga Janairu, 1700 - 31 ga Maris, 1727
1696 - ga Janairu, 1700
1689 - 1690 District: Cambridge University (en) ![]()
1669 - 1702 | |||||||||||||
Rayuwa | |||||||||||||
Haihuwa |
Woolsthorpe Manor (en) ![]() ![]() | ||||||||||||
ƙasa |
Kingdom of England (en) ![]() Kingdom of Great Britain (en) ![]() | ||||||||||||
Mazauni | Ingila | ||||||||||||
Ƙabila |
English people (en) ![]() | ||||||||||||
Mutuwa |
Kensington (en) ![]() | ||||||||||||
Makwanci |
Westminster Abbey (en) ![]() | ||||||||||||
Ƴan uwa | |||||||||||||
Mahaifi | Isaac Newton Sr. | ||||||||||||
Mahaifiya | Hannah Ayscough | ||||||||||||
Ƴan uwa |
view
| ||||||||||||
Karatu | |||||||||||||
Makaranta |
University of Cambridge (mul) ![]() The King's School, Grantham (en) ![]() (1655 - 1659) Trinity College (en) ![]() (ga Yuni, 1661 - ga Augusta, 1665) Bachelor of Arts (en) ![]() Trinity College (en) ![]() (ga Afirilu, 1667 - 1668) Master of Arts (en) ![]() | ||||||||||||
Thesis director |
Isaac Barrow (mul) ![]() Benjamin Pulleyn (mul) ![]() no value | ||||||||||||
Harsuna |
Harshen Latin Turanci | ||||||||||||
Malamai |
Isaac Barrow (mul) ![]() Benjamin Pulleyn (mul) ![]() | ||||||||||||
Ɗalibai | |||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||
Sana'a |
masanin lissafi, mai falsafa, physicist (en) ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() | ||||||||||||
Wurin aiki |
Cambridge (mul) ![]() | ||||||||||||
Employers |
University of Cambridge (mul) ![]() | ||||||||||||
Muhimman ayyuka |
Philosophiæ Naturalis Principia Mathematica (en) ![]() Method of Fluxions (en) ![]() Opticks, or a Treatise of the Reflections, Refractions, Inflections and Colours of Light (en) ![]() | ||||||||||||
Kyaututtuka | |||||||||||||
Wanda ya ja hankalinsa | René Descartes | ||||||||||||
Mamba |
The Royal Society (mul) ![]() | ||||||||||||
Imani | |||||||||||||
Addini |
nontrinitarianism (en) ![]() | ||||||||||||
Jam'iyar siyasa |
Whigs (en) ![]() | ||||||||||||
IMDb | nm8865538 | ||||||||||||
![]() |
![]() |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
![]() |


Sir Isaac Newton an haife shi ne a kasar Birtaniya. Ran ashirin da biyar ga Disamba, 1642 ya kuma mutu a ranar ashirin ga Maris 20, 1727. Sir Isaac Newton sananne ne a duk faɗin duniya, a kan ilimin kimiyya, Lissafi, Falsafanci, Falaki. Aikin shi da ya shahara a kai shi ne dokar nauyi, da kuma ilimin Lissafi. Shahararre ne saboda littafinsa na Falsafanci irinsu, Naturalis Principia Mathematica (1687).
Shahara
Isaac Newton yana daga cikim mutane mafi shara a duniya wainda ake amfani da ilimun kimiyar wanda shine mafi sharan masu ilimin kimiya.
Ya kawo wasu kaidoji guda uku akan yanayin motsawan jiki kodai na mai rai kona mare rai sune
1- First Law of motion
2- Second law of notion
3- Third la of motion
wainda suke a cikin littattafan physics na sakandare da jamia.