Ivan Korsak
![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa |
Zabolottia (en) ![]() |
ƙasa |
Kungiyar Sobiyet Ukraniya |
Mutuwa |
Lutsk (en) ![]() |
Karatu | |
Harsuna | Harshan Ukraniya |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan jarida, maiwaƙe da marubuci |

Ivan Feodosiyovych Korsak ( Ɗan Ukraniya ; 15 Satumba 1946 - 7 Disamba 2017) marubuci kuma dan jarida . Ya kasance sananne sosai a matsayin babban editan jaridar Simya i Dim . An kuma yi aiki da shi a jaridu kamar Radyans'ke Polissya, Narodna trybuna da Literary Ukraine . An haifeshi a garin Zabolottya, Volyn Oblast .
Mutuwa

Korsak ya mutu a ranar 7 Disamba 2017 a Lutsk, Volyn Oblast, yana da shekara 71.