Jamal Musiala

Jamal Musiala
Rayuwa
Haihuwa Stuttgart, 26 ga Faburairu, 2003 (21 shekaru)
ƙasa Jamus
Birtaniya
Harshen uwa Jamusanci
Turanci
Karatu
Harsuna Jamusanci
Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  FC Bayern Munich II (en) Fassara2020-2020102
  FC Bayern Munich2020-unknown value
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 184 cm
Kyaututtuka
IMDb nm12023636

Jamal Musiala (an haife shi ranar 26 ga watan Fabrairu shekarata 2003) kwararren dan wasan kwallon kafa ne na Jamus wanda ke taka leda a matsayin dan wasan tsakiya mai kai hari kuma winger don kungiyar kwallon kafa ta Bundesliga Bayern Munich dan wasan kwallon kafa ta kasar Jamus. Wanda ake yi masa lakabi da "Bambi", saboda iya yankar sa mai ban mamaki, ana daukarsa a matsayin daya daga cikin manyan matasan 'yan wasa a duniya.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

Manazarta