Jambaki
Jambaki | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | lip make-up (en) da Kwalliya |
Bangare na | cosmetic terminology (en) |
JAMBAKI
Jambaki wani abune da mata suke amfani dashi gurin kwalliya,ana shafashi domin chanxa launin fatar baki i zuwa wani launin. Jambaki dai kusan ko wane kabila na amfani dashi sun hada da: turawa,larabawa hausawa,yaroba,fulani dadai sauransu.