Kicin
![]() | |
---|---|
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | daki |
Amfani |
Dafa abinci da storage (en) ![]() |
Hashtag (en) ![]() | kitchen |
Amfani wajen |
girki, dishwasher (en) ![]() ![]() ![]() ![]() |


Kicin wannan kalmar na nufin ɗakin dafa abinci wanda akeyin shi a cikin gida. A turance ana kiranshi da Kitchen.[1] Wannan ɗakin mafi yawan masu amfani dashi Mata ne dansu dafa abinci.
- ↑ Nicholas, Awde (1996). Hippocrene Practical dictionary. Hippocrene books New York. ISBN 0781804264.
Kicin ya rabu gida biyu kamar haka:
- Na zamani
- Na gargajiya
Na Zamani
Wannan Shine ake samun kayan zamani a cikinsa kamar tukunya, abun dafa abinci na lantarki, chokali, wuƙaƙen zamani da daisauransu.
Na Gargajiya
Wannan Shine ake samun kayan gargajiya wajen dafa abinci kamar su murhu, makubari, tukunyar ƙasa, mucciya da daisauransu.