Mahmoud Abbas
Mahmoud Abbas | |||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
8 Mayu 2005 - ← Yasser Arafat
15 ga Janairu, 2005 - ← Rawhi Fattouh (en)
15 ga Janairu, 2005 - 3 ga Janairu, 2013 ← Yasser Arafat
29 Oktoba 2004 - 11 Nuwamba, 2004 ← Yasser Arafat
19 ga Maris, 2003 - 6 Satumba 2003 ← no value - Ahmed Qurei (en) →
1996 - 2003 | |||||||||||||
Rayuwa | |||||||||||||
Cikakken suna | محمود رضا عباس | ||||||||||||
Haihuwa | Safed (en) , 15 Nuwamba, 1935 (88 shekaru) | ||||||||||||
ƙasa | State of Palestine | ||||||||||||
Mazauni | Al-Bireh (en) | ||||||||||||
Harshen uwa | Larabci | ||||||||||||
Ƴan uwa | |||||||||||||
Abokiyar zama | Amina Abbas (en) (1958 - | ||||||||||||
Yara | |||||||||||||
Karatu | |||||||||||||
Makaranta |
Damascus University (en) Peoples' Friendship University of Russia (en) | ||||||||||||
Matakin karatu |
Doktor Nauk in Philosophy (en) Doctor of Historical Sciences (en) | ||||||||||||
Harsuna | Larabci | ||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||
Sana'a | ɗan siyasa da masana | ||||||||||||
Muhimman ayyuka | The Other Side: The Secret Relationship Between Nazism and Zionism (en) | ||||||||||||
Kyaututtuka |
gani
| ||||||||||||
Mamba | Executive Committee of the Palestine Liberation Organization (en) | ||||||||||||
Imani | |||||||||||||
Addini | Mabiya Sunnah | ||||||||||||
Jam'iyar siyasa | Fatah | ||||||||||||
IMDb | nm1559064 | ||||||||||||
president.ps | |||||||||||||
Mahmoud Abbas ( Larabci: محمود عباس ) (an haife shi a Watan Nuwamba 15, shekara ta alif ɗari tara da talatin da biyar 1935A.c ), kuma aka sani da Kunya Abu Mazen ( Larabci: ابو مازن ), an zaɓe shi Shugaban Hukumar Falasdinawa ta ƙasa (PNA) a ranar 9 ga Janairun shekarar 2005. Ya hau mulki a ranar 15 ga Janairun shekara ta 2005.
Abbas babban ɗan siyasa ne na jam'iyyar Fatah . Ya yi aiki a matsayin Firayim Minista na farko na Hukumar Falasdinawa daga Maris zuwa Oktoban shekarar 2003. Ya kuma yi murabus ne saboda rashin samun goyon baya daga Isra'ila da Amurka da kuma " zuga cikin gida " ga gwamnatinsa . Kafin ya zama Firayim Minista, Abbas ya jagoranci Sashin Harkokin Tattaunawa na Ƙungiyar 'Yancin Falasdinu (PLO). Ya yi aiki a matsayin Shugaban Kwamitin Zartarwa na PLO tun 11 ga Nuwamban shekarata 2004, bayan mutuwar Yasser Arafat . An ce Abbas ya zama misali na matsakaici a Falasdinu ta Isra'ila da yamma .