Mayu
| watan kalanda | |
|
| |
| Bayanai | |
| Ƙaramin ɓangare na |
month of the Gregorian calendar (en) |
| Bangare na |
Julian calendar (en) |
| Name (en) | мая, maja, Aymuray killa, Þrimilcemonðes da května |
| Suna saboda |
Magtymguly Pyragy, Maius (en) |
| Mabiyi | Afrilu |
| Ta biyo baya | Yuni |
Mayu shine wata na biyar a cikin jerin watannin bature na ƙirgar Girigori. Yana da adadin kwanaki 31, sannan daga shi sai watan Yuni.