Panama (birni)
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
Panamá (es) | |||||
|
|||||
![]() | |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Panama | ||||
Province of Panama (en) ![]() | Panamá Province (en) ![]() | ||||
District of Panama (en) ![]() | Panamá District (en) ![]() | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 880,691 (2013) | ||||
• Yawan mutane | 3,202.51 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Yaren Sifen | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na |
Central Panama (en) ![]() | ||||
Yawan fili | 275 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku |
Pacific Ocean da Panama Canal (en) ![]() | ||||
Altitude (en) ![]() | 20 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Wanda ya samar |
Pedro Arias Dávila (en) ![]() | ||||
Ƙirƙira | 25 ga Augusta, 1519 | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC−05:00 (en) ![]() | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 507 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | mupa.gob.pa | ||||
![]() ![]() |



Panama (lafazi: /panama/) birni ne, da ke a ƙasar Panama. Shi ne babban birnin ƙasar Panama. Panama ta na da yawan jama'a kimanin mutane 880 691, bisa ga jimillar ƙidayar da akayi a shekarar 2010[ana buƙatar hujja]. An gina birnin Panama a shekara ta 1519.
Hotuna
-
Gadar Amurka, a ƙofar Pacific zuwa Canal Panama
-
Wurin shakatawa na Santa Ana, Panama
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.