Pape Mamadou Diouf (an haife shi ranar 31 ga watan Disambar 1982) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne kuma ɗan ƙasar Senegal wanda ya taka leda a matsayin mai tsaron gida.