Rago

Rago
organisms known by a particular common name (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na domesticated mammal (en) Fassara, productive animal (en) Fassara, herbivore (en) Fassara da ruminant (en) Fassara
Amfani Nama, madara da wool (en) Fassara
Name (en) Fassara ਭੇਡ da بھیڈ
This taxon is source of (en) Fassara wool (en) Fassara da Q118869033 Fassara
Habitat (en) Fassara pen (en) Fassara
Has characteristic (en) Fassara sheep breed (en) Fassara
Tarihin maudu'i history of sheep (en) Fassara
Produced sound (en) Fassara bleat (en) Fassara
Kalan ragunan wasu ƙasa, ba irin na Najeriya ba

Rago dai wata halitta ce cikin dabbobi mai matukar daraja da mahimmanci tun lokacin annabawa, domin akan yi amfani da shi wato yanka shi musamman lokacin babbar Sallah, lokacin Layya

Burtumin rago mai ƙaho wanda ya isa ayi layya dashi

Anfi samun shi a lokacin layya a wajen yankawa ayi layya a lokacin gudanar da bikin babbar sallah. Har ila yau rago dabba ne Mai mukar tarihi acikin dabbobi, mafi yawan yareka suna yanka rago a ranar Sallah da suna idan akayi haihuwa ko kuma idan za'ayi shagali, rago dabba ne da duk duniya ana cin namar sa, sannan yana daga cikin nama masu dadi da Gina jiki, rago ne dabbar da akafi yankawa a duniya a lokacin murnar babbar sallah wato sallar layya [1]

Manazarta

Preview of references

  1. https://hausadictionary.com/rago