Superstar (2021 film)

Superstar (2021 film)
Asali
Lokacin bugawa 2021
Asalin suna Superstar
Asalin harshe Turanci
Ƙasar asali Najeriya
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
Launi color (en) Fassara
'yan wasa
Samar
Production company (en) Fassara Inkblot Productions (en) Fassara
External links

Superstar fim ne ne na soyayya wanda darakta dan Najeriya, Akhigbe Ilozobhie (Akay Mason) ya ba da umarni. Shirin ya tara taurari kamansu Timini Egbuson, Ufuoma McDermott da Eku Edewor.[1]

Uyoyou Adia da Chinaza Onuzo ne suka rubuta labarin fim din wanda ke nuna yadda wata ‘yar wasan kwaikwayo tauraruwa kuma sarauniya ta ke more rayuwa da soyayya a Nollywood a irin salo na karni na 21.[2] Inkblot Productions ne suka shirya fim ɗin tare da haɗin gwiwar FilmOne Entertainment[3] kuma shirin na nan fitowa a gidajen sinima a cikin Disamban 2021.

'Yan wasa

Shirin na Superstar ya kunshi taurari kamar su Nancy Isime, Deyemi Okanlawon, Timini Egbuson, Daniel Etim Effiong, Eku Edewor, Ufuoma Mcdermott, Teniola Aladese da sauransu.ref>Dayo, Bernard (2021-06-11). "'Charge and Bail', 'Superstar' - here's the 2021 movie slate from Inkblot Productions". YNaija (in Turanci). Retrieved 2021-11-18.</ref>

Manazarta

  1. BellaNaija.com. "Nancy Isime, Timini Egbuson, Daniel Etim-Effiong Star in Inkblot's "Superstar" | Watch Teaser". www.bellanaija.com (in Turanci). Retrieved 2021-11-18.
  2. Nwogu, Precious 'Mamazeus' (2021-11-05). "Watch the first teaser for Akhigbe Ilozobhie's 'Superstar' starring Nancy Isime". Pulse Nigeria. Retrieved 2021-11-18.
  3. "THISDAYLIVE". THISDAYLIVE (in Turanci). Retrieved 2021-11-18.