Tashar Kyoto
Tashar Kyoto | ||||
---|---|---|---|---|
tashar jirgin ƙasa da interchange station (en) | ||||
Bayanai | ||||
Bangare na | 100 train stations in Kinki (en) | |||
Suna a Kana | きょうとえき | |||
Ƙasa | Japan | |||
Kasancewa a yanki na lokaci | Japan Standard Time (en) | |||
Located on street (en) | Karasuma Street (en) , Shiokōji Street (en) da Hachijō Street (en) | |||
Kyauta ta samu | BCS Prize (en) | |||
Zanen gini | Hiroshi Hara (en) | |||
Date of official opening (en) | 5 ga Faburairu, 1877 | |||
Main building contractor (en) | Obayashi Corporation (en) , Tekken Corporation (en) , Daitetsu Kogyo (en) da Fluor Corporation (en) | |||
Ginin dake kallo | Kyoto station building (en) , JR Kyoto Station NK Building (en) da Miyako City Kintetsu Kyoto Station (en) | |||
State of use (en) | in use (en) | |||
Shafin yanar gizo | kyoto-station-building.co.jp | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Japan | |||
Prefecture of Japan (en) | Kyoto Prefecture (en) | |||
City designated by government ordinance (en) | Kyoto | |||
Ward of Japan (en) | Shimogyō-ku (en) |
Tashar Kyoto(京都駅, Kyoto-eki) tashar jirgin kasa ce ta fasinja dake cikin birnin Kyoto, Japan, wanda Kamfanin Railway na Yammacin Japan (JR West) ke gudanarwa.
Tarihi
An bude tashar Kyoto a ranar 6 ga Fabrairu, 1877. Tare da keɓantawar Layin Jirgin ƙasa na Japan (JNR) a ranar 1 ga Afrilu, 1987, tashar ta kasance ƙarƙashin ikon Kamfanin Railway na Yammacin Japan.
Kididdigar fasinja
A cikin kasafin kuɗi na 2019, matsakaicin fasinjoji 450000 ne ke amfani da tashar kowace rana.
Duba kuma
- Jerin tashoshin jirgin kasa a Japan