Andre Brink

Andre Brink
Rayuwa
Cikakken suna André Philippus Brink
Haihuwa Vrede (en) Fassara, 29 Mayu 1935
ƙasa Afirka ta kudu
Mutuwa 6 ga Faburairu, 2015
Ƴan uwa
Abokiyar zama Karina Szczurek (en) Fassara
Ahali Elsabe Brink (en) Fassara
Karatu
Makaranta Jami'ar Arewa maso Yamma
Harsuna Turanci
Afrikaans
Sana'a
Sana'a linguist (en) Fassara, marubuci, mai aikin fassara, university teacher (en) Fassara, literary scholar (en) Fassara da man of letters (en) Fassara
Employers Jami'ar Cape Town
Muhimman ayyuka An Act of Terror (en) Fassara
Kyaututtuka
Ayyanawa daga
Fafutuka Sestigers (en) Fassara
IMDb nm0109537
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

André Philippus Brink OIS (An haifeshi a ranar 29 ga watan Mayu 1935 - 6 Fabrairu 2015) marubuci ne kuma mawaƙi na Afirka ta Kudu. Yana rubutu a cikin harsunan Afirka da Ingilishi kuma ya koyar da Ingilishi a Jami'ar Cape Town.

Manazarta