Chinua Achebe
Chinua Achebe | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Albert Chinụalụmọgụ Achebe |
Haihuwa | Ogidi (en) , 16 Nuwamba, 1930 |
ƙasa |
Mallakar Najeriya Najeriya |
Mutuwa | Boston, 21 ga Maris, 2013 |
Makwanci | Ogidi (en) |
Yanayin mutuwa | (cuta) |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Christie Chinwe Okoli-Achebe (en) |
Karatu | |
Makaranta |
University of London (en) Jami'ar Ibadan Government College Umuahia (en) |
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya Harshen Ibo |
Sana'a | |
Sana'a | Marubuci, maiwaƙe, literary critic (en) , essayist (en) , short story writer (en) , Marubiyar yara, marubuci, mai falsafa, university teacher (en) , Malami da author (en) |
Employers |
Jami'ar Brown Jami'ar Najeriya, Nsukka |
Muhimman ayyuka |
Things Fall Apart (en) No Longer at Ease (en) Arrow of God (en) A Man of the People (en) Anthills na Savannah |
Kyaututtuka |
gani
|
Ayyanawa daga |
gani
|
Wanda ya ja hankalinsa | Okey Ndibe (en) |
Mamba |
Modern Language Association (en) American Academy of Arts and Sciences (en) Royal Society of Literature (en) |
Imani | |
Jam'iyar siyasa | People's Redemption Party (en) |
IMDb | nm1290799 |
Chinua Achebe (an haife shi a rannar 16 ga watan Nuwamba, a shekara ta alif 1930) Miladiyya a Ogidi, Najeriya - ya mutu a rannar 21 ga watan Maris na shekara ta 2013 a Boston, Tarayyar Amurka), yana ɗaya daga cikin manyan marubuta a Najeriya.