Dokar Biza na Cape Verde

Dokar Biza na Cape Verde
visa policy (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Cabo Verde
Alamar shiga kasar Cape Verde

Dole ne baƙi masu zuwa Cape Verde su karbi visa don shiga, sai dai idan sun fito ne daga ɗaya daga cikin ƙasashe da basu bukatar biza, waɗanda galibi suna yankunan Afirka, Turai da Amurka. Ana iya samun biza a gaba daga ofishin jakadancin Cape Verde ko daga karamin ofishin jakadanci, ko kuma da kan shi bayan isowa a kowane filin jirgin sama na kasa da kasa.[1]

Taswirar Dokar Biza

Manufofin Visa na Cape Verde Visa cire Visa Visa da aka bayar a lokacin isowa     

Ba'a bukatar biza

'Yan ƙasa daga ƙasashe da yankuna masu zuwa na iya ziyartar Cape Verde ba tare da biza ba [2] (amma dole ne su yi rajista a yanar gizo, idan so samu ne kwanaki biyar kafin isowa) kuma su biya kuɗin tsaro na filin jirgin sama na CVE 3400 ko dai ta yanar gizo ko a lokacin isowa: [3]

Kwanaki 90
Kwanaki 60
Kwanaki 30
  • Dukkanin Kasashen membobin Tarayyar TuraiSamfuri:Country data EU

Kwana 1 - 90 a kowace shekara.

Ba a buƙatar biza ga masu riƙe da fasfo na diflomasiyya, na hukumance ko na aiki daga kowace ƙasa (amma banda Afghanistan) na tsawon kwanaki 90.

Ba a buƙatar biza ga tsoffin 'yan ƙasar Cape Verde da matansu da 'ya'yan su.

Biza bayan isa

Baƙi daga duk sauran ƙasashe da ba'a daukewa dokar biza ba na iya samun biza a lokacin da suka isa Filin jirgin sama na Sal, Boa Vista, San Vicente ko Santiago (amma dole ne su yi rajista ta yanar gizo,[8] mafi kyau kwanaki biyar kafin isowa kuma su biya kuɗin tsaro na filin jirgin sama na CVE 3400 ko dai ta yanar gizo ko a lokacin isa[9] ).

Dubi kuma

 

  • Bukatar biza ga 'yan ƙasar Cape Verde

Bayanan da aka ambata