Benin
|
|||||
|
| |||||
| Take |
L'Aube Nouvelle (en) | ||||
|
| |||||
| Kirari |
«Fraternité, Justice, Travail» «Fraternity, Justice, Labour» «Братство, справедливост, труд» «Bratstvo, pravica, delo» | ||||
| Suna saboda |
Bight of Benin (en) | ||||
| Wuri | |||||
| |||||
| Babban birni | Porto-Novo | ||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 14,111,034 (2023) | ||||
| • Yawan mutane | 122.96 mazaunan/km² | ||||
| Harshen gwamnati | Faransanci | ||||
| Labarin ƙasa | |||||
| Bangare na | Afirka ta Yamma | ||||
| Yawan fili | 114,763 km² | ||||
| Wuri a ina ko kusa da wace teku | Tekun Atalanta | ||||
| Wuri mafi tsayi | Mont Sokbaro (658 m) | ||||
| Wuri mafi ƙasa |
Bight of Benin (en) | ||||
| Sun raba iyaka da | |||||
| Bayanan tarihi | |||||
| Mabiyi |
French West Africa (en) | ||||
| Ƙirƙira | 1 ga Augusta, 1960 | ||||
| Tsarin Siyasa | |||||
| Tsarin gwamnati |
representative democracy (en) | ||||
| Majalisar zartarwa |
Government of Benin (en) | ||||
| Gangar majalisa |
National Assembly (en) | ||||
| • Shugaban kasar jamhuriyar Benin | Patrice Talon (6 ga Afirilu, 2016) | ||||
| Ikonomi | |||||
| Nominal GDP (en) | 17,690,083,520 $ (2021) | ||||
| Kuɗi | CFA franc Yammacin Afirka | ||||
| Bayanan Tuntuɓa | |||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
| Suna ta yanar gizo |
.bj (mul) | ||||
| Tsarin lamba ta kiran tarho | +229 | ||||
| Lambar taimakon gaggawa |
*#06#, 117 (en) | ||||
| Lambar ƙasa | BJ | ||||
| Wasu abun | |||||
|
| |||||
| Yanar gizo | gouv.bj | ||||







Benin: tana daya daga cikin. Kasashen yammacin Afrika, kuma ita karamar kasa ce, da can ana cemata dukome , a shekara ta 1894 kasar faransa ta mamaye ta har zuwa shekara ta 1960 sannan ta samu Yancin kanta. Benin ta yi iyaka da kasashe hudu su ne; daga, gabacin ta Najeriya, daga yammacin ta Togo, daga arewacin ta Nijar, daga arewa maso yammaci ta burkina faso, Benin kasa ce me tsawo daga kudanci zuwa arewaci (650 )km , kuma tsawanta daga gabance, zuwa yammace ( 110 ) km, harshen Faransanci shi ne yaren kasar, tana da yawan mutane kimanin (4,418,000 ) a shekara ta 1988, babban birnin ta Cotonou yawan mutanen ta sun kai (1050) , Benin tana da yaruka masu dinbun yawa ( fun, adja buriya hausa dande ) da suran su.

Tarihi
Mulki
Arziki
Wasanni
Fannin tsaro
Kimiya da Fasaha
Sifiri


Sifirin Jirgin Sama
Sifirin Jirgin Kasa
Al'adu
Mutane

Yaruka
Abinci


Tufafi
Ilimi



Addinai
Musulunci
Kiristanci
Hotuna
-
Natitingou
-
Benin
-
Coci A Benin
-
Our Lady of the Immaculate Conception Cathedral, Porto-Novo
-
Benin
-
Tutar kasar
-
Boni Yayi, tsohon Shugaban Kasar
-
Cotonou, Benin
-
Bakin Teku Benin
-
Chef Tchaourou1932
-
Ganvié-Health Center.
-
Abin tunawa da 'Yancin Kai
-
Babban dakin karatun littattafai na kasa
-
Bakin tekun Benin
-
Babban masallacin Kwatano a kasar Benin
-
Hotal a kwatano
Manazarta
| Ƙasashen Afirka |
| Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |