Tanzaniya

Tanzaniya
Jamhuri ya Muungano wa Tanzania (sw)
United Republic of Tanzania (en)
Flag of Tanzania (en) Coat of arms of Tanzania (en)
Flag of Tanzania (en) Fassara Coat of arms of Tanzania (en) Fassara

Take Mungu ibariki Afrika (en) Fassara

Kirari «Freedom and Unity (en) Fassara»
Suna saboda Tanganyika (en) Fassara da Zanzibar
Wuri
 6°18′S 34°54′E / 6.3°S 34.9°E / -6.3; 34.9

Babban birni Dodoma
Yawan mutane
Faɗi 57,310,019 (2017)
• Yawan mutane 60.5 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Harshen Swahili (de facto (en) Fassara)
Turanci (de facto (en) Fassara)
Labarin ƙasa
Bangare na Gabashin Afirka
Yawan fili 947,303 km²
Wuri mafi tsayi Mount Kibo (en) Fassara (5,895 m)
Wuri mafi ƙasa Tekun Indiya (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Tanganyika (en) Fassara da People's Republic of Zanzibar (en) Fassara
Ƙirƙira 26 ga Afirilu, 1964
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Cabinet of Tanzania (en) Fassara
Gangar majalisa National Assembly (en) Fassara
• President of Tanzania (en) Fassara Samia Suluhu (19 ga Maris, 2021)
• President of Tanzania (en) Fassara Samia Suluhu
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 70,655,628,141 $ (2021)
Kuɗi Shilling na Tanzaniya
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .tz (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +255
Lambar taimakon gaggawa *#06#, 114 (en) Fassara da 115 (en) Fassara
Lambar ƙasa TZ
Wasu abun

Yanar gizo tanzania.go.tz
Dar es Salaam, babban birnin kasar
Kasar tanzaniya
Tutar kasar tanzaniya

Tanzania, furucci (IPAc-en|US|ˌ|t|æ|n|z|ə|ˈ|n|iː|ə, IPAc-en|UK|ˌ|t|æ|n|z|ə|ˈ|n|ɪ|ə),[1][2][note 1] officially the United Republic of Tanzania (lang-sw|Jamhuri ya Muungano wa Tanzania), kasa ce, dake ,gabashin Afirka a tsakanin yankin African Great Lakes. Tana da iyaka da Uganda da ga arewaci; Kenya arewa maso gabas; tekun Indian Ocean ta gabas; Mozambique da Malawi ta kudu; Zambia ta kudu maso yamma; da Rwanda, Burundi, da kuma Democratic Republic of the Congo ta yamma. Tsaunin Kilimanjaro wanda shine tsauni mafi tsawo a Afirka yana arewa maso,gabashin kasar Tanzania ne.

Yancirani dasuka shiga Tanzania sun hada masu magana da harshen Southern Cushitic wadanda sukazo daga Ethiopia (Habasha);[3] Eastern Cushitic people who moved into Tanzania from north of Lake Turkana about 2,000 and 4,000 years ago;[3] and the Southern Nilotes, sunhada da Datoog, wadanda asalin su daga yankin iyakar South Sudan–Ethiopia ayanzu, tun daga shekara ta 2,900 da 2,400 dasuka shude.[3][3][4]

Mulkin mallakan turawa yafara ne da asalin garin Tanzania a karshen karni na 19th lokacin da Jamus ta kirkira German East Africa, inda kuma hakan yaba Britaniya damar kwashe su yayin World War I. Asalin garin shine Tanganyika, tareda Zanzibar Archipelago wanda aka keba dan hukuncin yanmulkin mallaka. Bayan basu yanci kai a alif 1961 da 1963, sai garuruwan biyu suka hade a watan April 1964 inda suka kafa Kasar hadaddiyar jamhoriyar Tanzania.[5]

birnin Tanzaniya

Majalisar dinkin Duniya ta kiyasta yawan mutanen Tanzania sunkai kusan miliyan 16, Tsarin mulkin kasar, tsarin Shugaban kasa ne akan bin dokar constitutional Jamhuriya tun daga shekara ta alif 1996, babban birnin tarayyar ƙasar itace Dodoma anan ne fadar gwamnati da Majalisa da wasu hukumomi na gwamnatin suke.[6] Dar es Salaam, tsohuwar babban birnin kasar ita ta cigaba da rike msfi yawan hukumomin gwamnatin, kuma itace birni mafi yawa a kasar, da babban tashar ruwa, kuma jagorar kasuwancin kasar.[5][7][8] Tanzania is a de facto one-party state with the democratic socialist Chama Cha Mapinduzi party in power.

manyan tsaunikan kasar tanzaniya

Tanzania takasance mai yawan tsaunuka kuma tanada cunkoson mutane a arewa maso gabashin kasar, inda tsaunin Kilimanjaro yake. Three of Africa's Great Lakes sunada bangare a Tanzania. Daga arewa da yamma akwai Lake Victoria, Africa's largest lake, da kuma Tanganyika, lake din dayafi zurfi a Afirka, yashahara a iri kifayansa, gabar gabashi nada zafi da damshi, tareda Zanzibar Archipelago tsibiri. Kalambo Falls, yana nan a Kalambo River a Zambian border, is the second highest uninterrupted waterfall a Africa.[9] Menai Bay Conservation Area shine babban yankin Zanzibar marine dake samun kulawa.

Wasu al'ummar kabilu mabanbanta a kasuwa a tanzaniya
Jami'ar kasar tanzaniya
Samia Suluhu Hassan shugaba ta kasar a yanzu, kuma mace ta farko da ke shugabanci a wannan kujera a kasar.

Sama da yaruka 100 daban daban ne ake amfani dasu a kasar Tanzania, haka yasa tazama kasa mafi mabanbantan harsuna a gabashin Afirka.[10] The country does not have a de jure official language,citation needed|date=September 2017} although the national language is Swahili.[11] A na amfani da harshen Swahili dan tattaunawa a Majalisar kasar, da ƙananan kotuna kuma harshen da ake magana dashi a primary school. Turanci kuma ana amfan dashi a kasuwanni da diplomacy, da manyan kotuna, kuma harshen a secondary da manyan makarantu,[10] duk da gwamnatin Tanzanian tana shirin daina amfani da turanci a ƙasar.[12] kusan kashi 10 na 'yan Tanzania suke amfani da Swahili a matsayin harshen su na farko amma kusan kashi 90 a matsayi na biyu suka dauke shi.[10]

Al'umma

.

Manazarta

  1. cite web | url=https://dictionary.reference.com/browse/tanzania | title=Tanzania | Define Tanzania at Dictionary.com | website=Dictionary.reference.com | accessdate=19 February 2014
  2. cite web|url=https://en.oxforddictionaries.com/definition/tanzania%7Ctitle=Tanzania%7Cwork=Oxford[permanent dead link] Dictionaries Online|accessdate=October 28, 2018
  3. 3.0 3.1 3.2 3.3 Cite warning: <ref> tag with name Genetics cannot be previewed because it is defined outside the current section or not defined at all.
  4. cite book | author=Christopher Ehret | title=An African Classical Age: Eastern and Southern Africa in World History, 1000 B.C. to A.D. 400 | url=https://books.google.com/books?id=1i-IBmCeNhUC | date=2001 | publisher=University Press of Virginia | isbn=978-0-8139-2057-3
  5. 5.0 5.1 Central Intelligence Agency. "Tanzania". The World Factbook. Archived from the original on 2020-11-27. Retrieved 2018-11-12.
  6. Aloysius C. Mosha. "The planning of the new capital of Tanzania: Dodoma, an unfulfilled dream" (PDF). University of Botswana. Archived from the original (PDF) on 12 July 2013. Retrieved 13 March 2013. Unknown parameter |deadurl= ignored (|url-status= suggested) (help)
  7. "The Tanzania National Website: Country Profile". Tanzania.go.tz. Archived from the original on 25 November 2013. Retrieved 1 May 2010. Unknown parameter |deadurl= ignored (|url-status= suggested) (help)
  8. "Dar es Salaam Port". Tanzaniaports.com. Archived from the original on 22 February 2014. Retrieved 19 February 2014. Unknown parameter |deadurl= ignored (|url-status= suggested) (help)
  9. "Kalambo Falls". Encyclopædia Britannica.
  10. 10.0 10.1 10.2 cite book | author1=Ulrich Ammon | author2=Norbert Dittmar | author3=Klaus J. Mattheier | title=Sociolinguistics: An International Handbook of the Science of Language and Society | url=https://books.google.com/books?id=LMZm0w0k1c4C&pg=PA1967 | year=2006 | publisher=Walter de Gruyter | isbn=978-3-11-018418-1 | page=1967
  11. cite web | title=Tanzania Profile | url=https://tanzania.go.tz/home/pages/68 | website=Tanzania.go.tz | publisher=Tanzanian Government | accessdate=23 July 2017 | deadurl=yes | archiveurl=https://web.archive.org/web/20170802124344/https://tanzania.go.tz/home/pages/68 | archivedate=2 August 2017 | df=dmy-all
  12. cite news | url=https://afkinsider.com/88774/tanzania-ditches-english-education-overhaul-plan/ | agency=AFK Insider | title=Tanzania Ditches English In Education Overhaul Plan | date=17 February 2015 | accessdate=23 February 2015


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe

Preview of references

  1. These approximate the Kiswahili pronunciation IPA-sw|tanzaˈni.a|. However, IPAc-en|t|æ|n|ˈ|z|eɪ|n|i|.|ə} is also heard in English.