Bujumbura

Bujumbura


Wuri
 3°22′57″S 29°21′40″E / 3.3825°S 29.3611°E / -3.3825; 29.3611
Ƴantacciyar ƙasaBurundi
Province of Burundi (en) FassaraBujumbura Mairie Province (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 658,859 (2014)
• Yawan mutane 7,613.35 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Bangare na Burundi
Yawan fili 86.54 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Lake Tanganyika (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 774 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
1871
1897
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+02:00 (en) Fassara
Wasu abun

Yanar gizo mairiebujumbura.gov.bi
Bujumbura.
bola

Bujumbura (lafazi : /bujumbura/) birni ne, da ke a ƙasar Burundi. Shi ne babban birnin tattalin arzikin ƙasar Burundi (da babban birnin siyasa zuwa shekarar 2019; yau babban birnin siyasa Gitega ne). Bujumbura yana da yawan jama'a 658,859, bisa ga jimillar 2014. An gina birnin Bujumbura a shekara ta 1897.

Hotuna